FUTURE MONETARY SYSTEM
wannan wani tsari ne na muamala ta kudi Kala biyu wanda zaana kashewa anan gaba, central Bank Digital currency wato (CBDC) da kuma private sector payment system (PSPS)
Bari muyi gwari gwari akan CBDC tsari ne na kudi Wanda za,ana amfani dashi ta lantarki wato Digital Wanda gwamnati zata dena buga kudin takarda za a dawo amfani da wannan tsarin kowace Kasa zasu kirkira nasu a haka duniya 🌎 zata tafi za,a Samu juyin juya Hali wato (Revalution) ba yadda muka iya dole sae kowa ya shigo cikin hidimar,
Sannan tsarin shine iya kasar Ka zaka iya kashe kudin, kowace Kasa nata zata dinga amfani dashi misali baza Ka iya turo min dollar a E- Naira ba,
Kaga anan ana bugatar wani kudi da zai Shiga tsakiya wanda za,ana muamala ta Kasa da Kasa dashi cross border payment.
Shin akwai wannan kudin da ake kirkira dazai Shiga tsakanin kasa da Kasa Wajen yin transactions ko babu ? 🤔
Sannan idan kaji ance PSPS wani tsarin biyan kudine Wanda ake kirkira na Bai daya wannan a takaice Kenan, idan kana bukatar bayani Ka karanta wadannan screenshots din sannan Ka Kara bincike da kanka idan Ka gamsu toh Masha Allah.
Pi network sune kadai suke kirkirar kudi na Bai daya a Halin yanxu da kuma tsarin cross border payment baza su taba fada maka pi network ne ba sae dai zasu nuna maka alama har indae kana bincike zaka fahimci hakan insha'Allah.
BANK FOR INTERNATIONAL SETTLEMENT (BIS)
Hukuma ce ta bankin bankunan na central banks na Duniya, central Bank na kowace Kasa wannan (bis) din su suke juya su, an kafa wannan kungiyar tun 1930.
Bari muje muji abunda suka press release dinsa tun 21 June 2022,
Taken wannan press release din shine
THE BIS PRESENTS A VISION FOR THE FUTURE MONETARY SYSTEM
Wannan hukuma ta bis tana gabatar da wani hangen tsarin kudi Wanda za,a cigaba da amfani dashi nan gaba.
*Wani sabon tsarin kudi ne za,a kirkiro akan wasu kirkira Wanda zata inganta harkar kudi daga private sector, Shi wannan tsarin kudin zai amfani ne da tsarin lantarki wato (Digital) kuma kudine Mai zaman kanshi. "Wane kudi ne wanda ake kirkira a Duniya a Halin yanxu ? Kace pi network" toh zamu cigaba, zai zama Yana da Tsaro da kwanciyar hankali ga Wanda zai amfani dashi.
*Wannan tsarin kudin zasu zama Kala biyu ne akwai Central Bank Digital currency da wasu kasashen suke kirkira wasu sun Gama har sunyi launched kamar Nigeria ma da wasu kasashen irinsu China da England da American duk sun kirkiri digital currency nasu wato :-
E-Naira
E-dollar
E-youn
E-euro da sauran digital currency na kasashe Wanda wasu ba ayi launched dinsu ba ana Kan kirkira. *Da kuma wani tsari na biyan kudi Mai sauri.
* Wanda zaa shigar da talakawa a tsarin Dan Allah
wane tsarin ne Wanda aka shigar da talakawa na kudi idan ba pi network ba,
Allah yasa mudace
Idan kana bukata Ka karanta ga screenshots nayi ko kuma kaje kayi bincike da kanka.
a hakikanin gaskiya mun wuce wannan matakin saboda Naga haryanzu wasu Basu fahimci wannan tafiyar ba shiyasa nace Bari inyi magana akai. maganar da gwamnati tafada mu bamuyi mamaki ba saboda munsan dole za,azo wannan Gabar.
Magana ta gaba itace ka gane cewa gwamnatinka baza suce kaje kayi mining pi network ba already BIS ta gayawa central banks na kowace Kasa su kuma central banks sun gayawa gwamnati angaya musu sun gayawa iya ya,yansu duk sunayi, Kai kuma Dan talaka anbarka da zagin masu yi kana can kana shirme , to Allah yasa mudace Allah ya ganar damu.
Masha Allah
Bin Ousmanee
,


0 Comments