Ticker

6/recent/ticker-posts

ZABABBEN GWAMNAN KANO ABBA KABIRU YUSUF YA YAYI GARGADI GA MASU GINA GINE


 Abba kabiru Yusuf yayi wannan furuci a shafinsa na twitter inda yake cewa'

"Kamar yadda muka kuduri aniyar dawo da tsarin birnin Kano;  Ina shawartar Jama'a da su daina duk wani aikin gine-gine na filayen gwamnati a ciki da wajen makarantu, wuraren addini da na al'adu, da dukkan asibitoci, da makabarta, da kuma gefen katangar birnin jihar Kano.  - AKY"

Wannan maganar ta kawo cece kuce ga masu bayyyana ra,ayinsu  inda wasu ke ganin zai jawowa kansa bakin jini, daya tsaya yin rusau gwanda ya tsaya ya yaci da kano_"a inda wasu kuma suna ganin hakan a matsayin hakan ya kamata ayi.


Zaka iya bayyyana ra,yinka kaima ta comment shin da wane bangare kake tare 

Post a Comment

0 Comments