Ticker

6/recent/ticker-posts

Advantages and disadvantages of Central Bank Digital currency (CBDC)

 Advantages and disadvantages of Central Bank Digital  currency (CBDC)


Advantages:


A gaskiya wannan tsarin kudin digital currency tsarine dazai kawowa Duniya sauki sosae wajen Hana ayyukan barna a Kasa irinsu,money laundering da kidnapping da corruption da sauran ayyukan ma! sha, a aban Kasa,

Duk wata muamala ta kudi daza kayi da wannan CBDC din ana ganin Ka kamar ruwa a kolba babu wani motsi daza kayi na transaction da baza a gani ba gwamnati tanada ikon suspended din account dinka kamaka ba! zaiyi wahala ba, har indae CBDC din nan yatabbata toh kusan kaso 95 karshen ta,addanci yazo insha'Allah.


Sama da Fadi da ake da dukiyoyin al- umma yazo karshe cin hanci yazo karshe, duk wani muamala ta rashin gaskiya sun so karshe Kasa zata gyaru insha'Allah.


Amma a ina gizo ke saka 👇


Disadvantages:._______ Digital bawa


Illolin wannan tsari na CBDC a gaskiya sunfi rashin su yawa, idan Allah yasa aka Shiga wannan tsari agaskiya Dan Adam kuma yakoma mara yanci sai yadda akayi dashi wajen kashe kudi domin kowa za,a saka masa limitation na kashe kudi,


Misali, gwamnati zatace duk wanda yake da naira miliyan daya a kullum zai kashe naira 20,000 misali iya wannan limit dinda aka saka maka baza taba haura wannan ka,idar ba,


 ((((Kaga wannan shine asalin mulkin mallaka mutane zasu koma kamar bayi))))🥺


Sannan adawa da gwamnati daga lokacin da wannan tsari ya tabbata ya kare, babu abunda kake dawani yanci sai abunda gwamnati race idan Kaki zaka gani a wallet dinka Dan zata dakatar da account dinka immediately 😔 ba yadda Ka iya.


Duk wani shiga da fita na transactions da kakeyi duk ana kallonka kanayin wani transaction dinda ya wuce hankali nan take zaa kulle maka account sannan sai kazo Ka bada amsar me za aida kudin.


Acikin wannan Digital era da zaa Shiga wane kudi zaka rike Wanda zakayi walwala da jindadi ba takura wanda zakai rayuwar yanci,?🤩


amsar itace pi network 🤩🏃🏃🏃


Walhi walhi walhi sau uku na rantse har indae baka mallaki pi network ba a wannan Digital era da zamu Shiga hmmm toh Idan bakayi sa,a ba zakayi rayuwar Digital bawa.


Alhamdulillah Allah Kasa mudace Allah Kasa muci muriyar wannan project din. Ameen 🤲


Author:- Bin Ousmanee✍️😎

Post a Comment

0 Comments