Qatar sun gayyaci babban malamin da,awa na Duniya wato (Dr zakir Naik) domin yayi wa,azi wajen yada da,awa na Shiga addinin musulunci,
Alhamdulillah tun bayan da Dr zakir Naik isa wannan Kasa anata Samun masu Shiga addinin musulunci kusan mutane 500 sun Shiga musulunci
Alhamdulillah, Qatar sunyi abun ajinjina musu, Allah ka daukaka addinin musulunci da musulmai
Ameen,
ان الدين عندالله اسلم ☝️❤️


0 Comments