TUKUNNA MA, AI DANA SANI NA NAN TAFE "Ga Wanda yaki mining pi da Sidra kana da zabi biyu ko kazo kayi mining din wadannan currency din ko kakiyi Ka kasance" BAWA.
Meyasa nace zaka Zama "BAWA idan baka yi wadannan mining na Web3 ba shine wannan tsari da Duniya ta fito dashi na (CBDC) ma,ana central Bank Digital currency Wanda munan Nigeria Tuni akayi launched din E_naira idan Allah yasa aka fara amfani da wannan tsari na CBDC wato za,a saka maka wani takunkumi Wanda ba yadda Ka iya za,ayi maka voucher ne misali:
gwamnati zata iya cewa yau wane Dan wane bazai kashe kudin da ya haura dubu goma ba! Kuma baza kashe Sama da wannan kudi ba, Ka,idoji daban daban ga sunan komai da kakeyi ana ganin Ka kamar ruwa kwalba, wannan shine Kada rubutun yayi yawa.
Pi network zaizama kudi Wanda yake Jin maganar kowace Kasa kuma zaka kasheshi batare da wadannan takunkumi ba ko nawa ne sai sabon wani coin Wanda larabawa suke kirkira Wanda zai Zama kishiyar pi network zasuyi competition
Duba da yanayin yahudawa da turawa sukayi pi network domin yakasance wani kudi na duk duniya da mutane zasuyi muamala dashi, domin kaucewa da gujewa sharrin yahudawa hakan yasa yankin larabawa sukayi tunanin fitar da wani kudi da zai Zama kishiyar pi network yayin da aka nemi a muzgunawa duniyar musulunci da musulmai Duniya, ba Mamaki pi zai iya Samun wani disadvantage a bangaren abunda ya shafi addinin musulunci sai akace maka ga mafita , _______👉(SIDRA BANK)
SIDRA BANK:- mining application ne Wanda zakayi mining din coin da ake Kira Sidra Wanda wannan Sidra kamfanine na Kasar Qatar Wanda mun sani kasa ne Mai yalwar arziki suna da yalwar arzikin da mutum Bai taba tunani ba! Wanda a wannan Kasa ayau ake WORLD CUP a wannan Kasa hatta turawa sun Zama Yan kauye a wannan Kasa ta sanadiyar wannan world cup din saboda tarin dukiya da Allah yabawa wannan Kasa,
Wannan Kasa sune masu project din Sidra, wanda sun samu goyon Baya daga gwamnatin Qatar da gwamnatocin musulunci na Duniya na Samar da wani kudi wa duniyar musulunci da musulmai wannan kudi Shi zai Zama Global currency one Muslim world one currency, dama dukkan Wanda ba musulmi ba! idan ya shiga tafiyar, zaizama wani kudi ne dazaiyi muamala dashi aduniya matukar yakasance a kasashen LARABAWA INSHA'ALLAH TA,ALAH, da wannan kudi zaka biya hajji da umara da wannan kudi zakayi yawo Kayi muamala ga dukkan kasashen LARABAWA INSHA'ALLAH TA, ALAH shima wannan kudi kanada dama guda biyu ko kazo kayi mining din wannan kudi a wayar Ka ayau ko kuma Ka Bari Ka kasance BAWA wannan shine Dan idan kana tunkawo da cewa Kai baka San wani kudi ba! Sai Naira sai USD sai Euro idan kana tunkawon Kai baka San wani kudi ba! sai youn sai riyal, idan wadancan kudi ne toh wadannan a kudin sarakunan sune saboda suna Jin yaren kowace Kasa a Duniya,
Join me on the world's first Islamic DeFi Bank (Sidra Bank)
https://sidra.ws/CCksOLps3x
pi network ne kudin da zaka kashe a kasashen Duniya batare da Ka bukaci kudin wannan Kasa ba! Idan kana gadaran Kai Dan kasuwa ne da kake muamalar cinikayya a Kasashen LARABAWA irinsu Dubai Qatar Saudi da sauran su, toh sidra coin Shi yake Jin yaren dukkannin kasashen LARABAWA sannan INSHA'ALLAH TA, ALAH zaka shiga da Sidra dukkannin kasashen LARABAWA Kayi muamala ba tareda Kayi converting dinsa zuwa kudin wani kasan LARABAWA da kake ba! Harma kasashen da bana LARABAWA INSHA'ALLAH TA, ALAH domin shima anaso ayi tayadda bazai ci Karo da tsari na hukamar wani Kasa ba.
Ga link din idan kana bukata sai kayi register 👇👇
Join me on the world's first Islamic DeFi Bank (Sidra Bank)
https://sidra.ws/CCksOLps3x
Shima mining ne wanda duk 24hours zaka danna sau daya shikkenan 3rdfah! amma Ka gwammace ka shiga.. tik tok Facebook Twitter Instagram YouTube Ka asarar da data 2gb a kullum baka amfanar kanka da komai sai ma zunubi da zaka kwaso....
Wadannan mining da mukeyi Kamar yadda na fada sau daya zaka Danna 24hours idan Ka danna baka da bukatar Kara Shiga sai next 24hours, sai kayi fin wata daya Basu ci maka 1gb ba! Yanxu dai Renec da Core satoshi abun misali munyi mining dinsu yanxu sun Zama tarihi 😁😁 sun Zama kudi 😁
Yanxu damu da muke Neman kudi a harkar Crypto mining na Web3 dakai da kake karar da data akan abunda bazai amfane Kaba! Wanene "MAHAUKACI 😇toh anan wanene baisan me yakeyi ba ?
TUKUNNA MA, AI DANA SANI NA NAN TAFE😁
Author" Bin Ousmanee



0 Comments